Download Hausa Islamic Lectures By Albani Zaria

albani.jpgMuhammad Auwal Adam Albani Zaria

Download Hausa Islamic Lectures By Late Muhammad Auwal Albani Zaria

TypeNamesSize

dir
Hamawiyyatul Kubra  

dir
Hudubobin Jumaa  

dir
Sahih Muslim  

dir
Sarimul Battar  

dir
Tibbun Nabawiy  

mp3
AURE BAUTAR UBANGIJI 2 19.2M

mp3
Albani's Death 5.1M

mp3
Attaqlid 1 7.1M

mp3
Attaqlid 2 7.1M

mp3
Attaqlid 3 3.9M

mp3
Attaqlid 4 3.8M

mp3
Duniyar Aljanu 1 10.5M

mp3
Duniyar Aljanu 2 10.6M

mp3
Duniyar Aljanu 3 10.3M

mp3
Duniyar Aljanu 4 8M

mp3
FAWAA'ID 1 10.6M

mp3
Farin Sako 1 10.1M

mp3
Farin Sako 2 10.4M

mp3
Farin Sako 3 10.6M

mp3
Farin Sako 4 10.6M

mp3
Gulma 1 10.4M

mp3
Gulma 2 10.3M

mp3
Gulma 3 10.4M

mp3
HABAA SHEHI!!! 5.4M

mp3
Haaiya 2 2.5M

mp3
Haaiya 3 2.5M

mp3
Haaiya 4 1.7M

mp3
Hadisan Mata 2 6.7M

mp3
Hukuncin Laya 1 2.3M

mp3
Hukuncin Laya 2 2.2M

mp3
Hukuncin Laya 3 2.2M

mp3
IN ANBIGI JAKI 10.4M

mp3
Iyaye Mata 1 6.8M

mp3
Iyaye Mata 2 4.7M

mp3
Laamiyyah 1 3.4M

mp3
Laamiyyah 2 3.4M

mp3
Laamiyyah 3 2.7M

mp3
Lokaci 1 6.9M

mp3
Lokaci 2 4.4M

mp3
Lokaci 3 6.9M

mp3
Mace Uwar Alumma 1 4.6M

mp3
Mace Uwar Alumma 2 6.2M

mp3
Mace Uwar Alumma 3 6.2M

mp3
Mace Uwar Alumma 4 2.7M

mp3
Matasa 1 9.2M

mp3
Matasa 2 9.2M

mp3
Matasa 3 7.8M

mp3
Matasa 4 9.1M

mp3
Matsalolin Jahiliyya 1 6.8M

mp3
Matsalolin Jahiliyya 2 6.9M

mp3
Matsalolin Jahiliyya 3 6.9M

mp3
Matsalolin Musulmi 1 6.2M

mp3
Matsalolin Musulmi 2 6.2M

mp3
Matsalolin Musulmi 3 5M

mp3
Nasihar Iyaye1 2.3M

mp3
Risaalah 1 10.1M

mp3
Risaalah 2 10.7M

mp3
Risaalah 3 9.9M

mp3
Sai Bango Ya Tsage 2 6.9M

mp3
Sai Bango Ya Tsage 3 6.1M

mp3
Sifatul Jinaza 1 20.3M

mp3
Sifatul Jinaza 2 18.1M

mp3
Sifatul Jinaza 3 15.8M

mp3
Sifatus Sallah 1 16.3M

mp3
Sifatus Sallah 2 10.4M

mp3
Sifatus Sallah 3 10.2M

mp3
TARBIYYA 1 20.1M

mp3
TARBIYYA 2 21.1M

mp3
Wa'azin Bauchi 3 5M

mp3
Wa'azin Bauchi 4 5.4M

62 Comments  to   Download Hausa Islamic Lectures By Albani Zaria

 1. Hasheem Nafiu Kurfi says:

  Jazakumullahu Bikhair

 2. ASHIRU YA'U says:

  Allah yakarama lafia dakokarin yada gaskiya acikin alummah ameen

 3. Suleman Abdallah Tableegi says:

  They are trying to block the light by killing scholers but God will protect his religion,may Allah have mercy on him and guide the rmaining.ameen.Albani is like father to me.

 4. aliyu Muhammad says:

  Assalamu alaikum Allah ya gafartawa Mall am Muhammad Auwal Albani Zaria amiin

 5. Shamsu sani ajiwa says:

  Allah yajikan malan kuma Allah ya albarkaci bayansa.

 6. Mohammed Munir.A says:

  May Almighty Allah (SAW) reward you & continue to rain his blessing on you and the entire Muslims…..Ameen

 7. Abubakar Farate says:

  May Janatul Firdaus be Their Final Abode. AMEEN

 8. Allah Ya jikan Malam Ya tabbatar masa da shahadarsa, Su kuma wadanda suka aikata wannan aika aika Allah GaKa gasu.

 9. aisha muhammad says:

  Allah ya jikan albani

 10. ummu khayra says:

  Allah yayi ma Albarka da kirkiro irin wannan site di. Dan Allaah ataimaka abamu more lecture na Albanin Zaria

 11. Ya Allah ka jikan malam albani zaria ka jaddada rahama kavarinsa kasa aljannah fiddausi che makoma ka alvarkaci xuru arsa ameen

 12. Ya Allah ka gapar tawa mal.ALBANI zaria kayi rahama kavarinsa ka alvarkachi xuri’ar sa

 13. Maman Fatima Sokoto says:

  Allah ya jikan malam albani, shi kuma musanya muna da dubun shi. Don Allah kuyi kokarin sa litaffai da wa’azozin mallam albani a internet domin mutane su cigaba da faidantu da ilmin shi. Allah ya saka wa albani da Jannatu Firdausi amin.

 14. Moussa says:

  Ya layta qawmi ya’alamuna bima gafrali rabbi waj´alni minal muk´ramin
  Allah yayiwa Albani da iyalensa Rahma

  Amin

 15. ya Allah kajikan malam albani kasa yahuta ameen.sunnah makiyinki yalaka sunnah ikon Allah Allahumma sallih ala muhammad wa ala alii muhammad kamasallayta ala ibrahiym wa ala ali ibrahiym innaka hamidun majid.

 16. lawal yunusa says:

  Allah ya jikan Malam Auwal da Rahama,kasa aljanna ta zama makomansa,Amin.

 17. Yasir Sani Hussain says:

  Allah ya tabbatar da rayuwar Shaikh Muhd Auwal Adam Albani a cikin Aljannatul Firdausi. Ya Allah ka wulakanta duk wanda yake da sa hannu wajan kisan malan kamar yadda ka wulakanta fir’auna, kasa makomar sa ta munana fiye da makomar fir’auna.

 18. anarz zakary says:

  Allah kajikam malam albany ka kai haske kabarinsa wan da suka kashe shi ubangiji ka yimana maganinsa su ka halakasu ya allah , ka haramta musu aljannah

 19. Hamza m umar says:

  Allah ya jikan malam

 20. Allah ka jikan malam albani kasa da aljanna.ya Allah ka taimaki musulunci da musulmi,Ka kara dakushe addini kafirci da k

 21. Bashir Maga says:

  Ya Allah mukai kukanmu agareka dakayimuna Maganin Abunda kedamun Musulman Arewacin Najeriya dama duniya bakidaya da irin cinzarafi dakuma kashemuna yan uwa Allahumma Amin

 22. Salisuzakeer says:

  Assalamu alaikum ina maka fatan alkhairi malam.shamsuddeen kuma ina mika kokön barana da’asa sauran karatun sarimul-baattar na margayi sheick muhammad auwal albani zaria(rahimahullah) nagode

 23. yusuf zayyan says:

  Allah ya kai rahama a kabarin malam auwal muhd albani zaria. kuma Allah yasaka mana.

 24. Innah Lillahi Wa’innah ilaihi raji’un, Kullu nafsi za’ikatul mautu, Kullu shai’in halikun illah wajahahu, Kullu man alaiha fan… Wanene cikinmu bazai mutu ba? Malam yarasu yanzu da’awarsa zata fara watsuwa kamar wutar daji ALLAH ya jikan malam da rahama.

 25. abbas ibrahim says:

  Allah ya Kara taimakon wannan site Mai dinbin daraja,kokarin yada ilimin addinin musulunci,Wanda malaman sunna suka gabatar visa koyawar manxon Allah s.a.w,

 26. ammar idris says:

  dama mallam yace wallahi ko bayan basu da shi da malam jafar sai anyaba musu akan da’awar su!! kuma haka Allah yaji kansu da gafara :::

 27. baba sani jos says:

  da yarda Allah [subhanahu wa taala] bayin sa da munafukai, matsorata suka wa kissar gilla, sukan sunyi mutuwar saheedai.Allah ya gafarta musu, Ya haskaka kabarin su, amin.Allah ya daukaka sunnah.

 28. Murtala S Adam jama'are says:

  ALLAH yataimaki malam Allah yakarawa malam basira da fahimta inayiwa malam ta’aziyar rashin malam da iyalamsa Allah yajikam su Allah yagafartamusu intmutazu macika da imani

 29. Murtala S Adam jama'are says:

  Yan uwa kuyimin AHUWA akan rubutundanaye inaso nayiwa malam Isa Ali pantami ta’ziyar rashin da akaimuna na malam sainatura anan nayine arashin sani Allah yajikan malam Allah yasahutune

 30. Aminu sani says:

  Ya Allah kajikan malan Auwal Adam Albani, dama musulmin dasuka rigamu gidan gaskiya, Allah kuma yakara karemuna malanmanmu na sunnah

 31. You actually ensure it is appear really easy with your powerpoint presentation however come across this specific matter for being really a very important factor which i believe I would personally in no way understand. It kind of feels as well complicated and incredibly massive to me. My business is looking in front on your following post, I? ll try to get used to it!

 32. nura idris says:

  Allah ya jikan malam ja,afar Adam da malam Auwal albani zaria ameen Allah yasa sun huta,su kuma wadanda suka kashesu Allah ka tonamusu asiri kada kabasu abin da sukeso ameen.

 33. Yusufdiyala says:

  Asslm don Allah wani website ne zan samu lectures albaniy zaria banda na kuma

 34. muzammil says:

  Allah kakare muslimcin

 35. muzammil says:

  Ya jamaatul muslmai mugane addua itace makaren muslmci all we have to do is pry tired ,

 36. Bayan addua akan Allah ya kara agazamaka muna rokonka da ka nemomana kaset din mlm albani mai taken Internet baiwar Allah. Wal.

 37. Umar yahaya says:

  Allah yaji kan malam, Allah ya gafarta masa, Allah ya karbi shahadarsa, Allah ya azirtamu da shihada muma dan matsayin Annabi muhammadu (s.a.w.).

 38. muhd.A.muhd says:

  ASLM MUCIGABA DA YIWA MALLUMAN MU DU A I

 39. Abdurrauf said says:

  Ya Allah ka karemu tare da malamammu

 40. Sani Musa says:

  Allah ya sakama wanda ya kirkiro wannan site din da alheri

 41. Abdulkareem ibraheem mu'azu snk says:

  Jazhakullahu khairan jazhakh

 42. issa Gumel says:

  Alhamdulillah

 43. Ayyuba umar bajoga says:

  Ya allah kasamuyi kyakkyawan karshe irin na malam albani.

 44. lawal daura says:

  assalamu alaikum ina muku fatan al khairi ina bukatar lectures din malam albani kamar sama da dubu a ina xan samu

 45. Yaseer says:

  shukhran lak

 46. Mohammed awwal says:

  Alllah ya jikan marigayi ya maye muna gurbinsssa da makamcissa

 47. salaf ustaz says:

  Malam Allah yasaka da alheri yakuma baka kwarin gwuiwa wajen yada addinin musulunci
  sannan kuma Allah yajikan Albani zaria ameen
  bayan haka dan Allah adunga samana karatuttukan DR MAHUMMAD SANI UMMAR RIJIYAN LEMU
  mun gode Allah yasaka maka da aheri

 48. Allah ya tona asirin duk wani azzalumi ko azzalumai masu kashe mana malluman sunnah kasa suyi mumunar karshe ameen daga kabiru mohd sulaiman wukari taraba nigeria.

 49. ABU YASSIR says:

  ALLAHUMMAG FIRLAHUMARHAMMU WAGFIRLAHUM WARHAMHUM

 50. Allah ya tona asirin duk wani azzalumi ko azzalumai masu kashe mana malluman sunnah kasa suyi mumunar karshe ameen

 51. Fairuz suyudi says:

  Allah ka gafartawa malam, ka sanya mutuwa ta zam hutu gareshi

 52. Haruna says:

  jazakallu khair.ALLAHjikan malan

 53. Haruna says:

  jazakallu khar.Allah jikan malan

 54. Ibrahim Bala says:

  ALLAH saka da Alkhairi

 55. Haiman Khan says:

  Alhamdulillah. Allah ya ƙara ma ƙwarin guiwa kuma ya tabbatar dakai akan gaskiya. Nagode

 56. alh yayiwa mal am Albania yakyautata bayansa

 57. Abu Ahmad Garko says:

  Allah ya jikan Shaikh Muhammad Auwal Adam Albani tare da dukkan malaman Sunnah da sauran wadanda sukayi Imani da Allah da Manzo S.A.W. Ameen

 58. Bala Abubakar Daddere says:

  Allah SWA ya jikan Mal Albani, yakuma sa aljanna firdausi ya zama makoman sa.