Download Hausa Islamic Mp3 audio By Isah Aliyu Fantami

1. Should girl get marriage at the age of thirteen? This is the title of this Juma’a hutba delivered By Isah Aliyu Fantami in Bauchi

Download Hutba akan auren Wuri By Isah Aliyu Fantami 10 Mb

2. Questions and Answers. This is marriage related questions answeres by Sheikh Isah Aliyu Fantami

Download Tambayoyi Da Amsa By Isah Aliyu Fantami 10 Mb

We have lot of islamic files audio and video by Isah Aliyu Fantami. You can download them from this link

19 Comments  to   Download Hausa Islamic Mp3 audio By Isah Aliyu Fantami

 1. I’m very much exciting, for the first time i heared about the establishment of sunnatv channel. Because it is one of my dreams, when the muslims ummah will think of doing something like this? Thanks to ALLAH for this GREAT GIFT. Yahya Tanko.

 2. Abbas muhd says:

  Pls i am serving in edo state I need sunna thns always on u I lied bcos am living in chrstn envrmnt pls I need jafar tafsir or haipan jos suratul bakara pls help me

 3. Usman says:

  Assalamu Alaiku warahmatullahi ta’alah wabarkatuhu Agaskiya wannashine farkon shigana website dinna Ammagaskiya nayi murna nayi farin chiki sosai Allah yakaramai Albarka?

 4. askar says:

  allah ya kare mana sayyid zakzaky

 5. Ya Allah kashiryamu kakaremu daga aikata aikinda nasani ya Allah kakare idanuwaumu daganin haram ya Allah kagari mana kunnuwaumu daga jin haram ya Allah ka karemana hannuwaumu daga taba haram Allah ka karemana malamamu kumaya Allah kabamu shuwaga banni nagari

 6. Bashir Abdullahi Maga says:

  Allah Yakara daukaka Musulunci da musulmai yakuma kaskanta Kafirci da Kafirai Allahumma Amin

 7. Shamsuddeen Auwal says:

  Allah ya daukaka musulinci .

 8. Adamu Abubakar says:

  Inna mai matukar farin ciki da ganin wannan webside din. Allah shiyi muku albarka amin.

 9. sunusi mohd says:

  Allah ya daukaka sunnar manzonsa

 10. Nura isa says:

  Allah ya gafartawa jafar Allah yakare malamanmu daga sharrin mai sharri

 11. jamilu isa says:

  Allah ya daukaka sunnar manzon allah

 12. allah ya taimaka, amma don allah ina son wa,azin kabiru gombe mai suna: SAKI SHEHU KAMA UBANGIJIN SHEHU, da kuma BANKAURA HUJJAR ‘YAN BIDI’A. da fatan za a taimaka min. ngd

 13. Nafisa muhammad says:

  Alhamdulillah,Allah ka kare mana malama mu,Allah ka taimake su waje yada dawaa.mu gode sosai da kokari da kuke yi.Allah ka taimaki addini musulci da musulme baki daya.Ameen

 14. nuhu says:

  assalamu alaikum
  yan uwa bayin Allah da fatan kuna lafiya Allah yasa hk amn summa amn.ina tamby wai sh
  me ne ne hukuncin wnd yay sallah da najasa a jikinsa ua manta bay wanke ba sai daga baya ya duna

 15. Abu,ammar Anas Danmarke. says:

  Allah ka ɗaukaka Muslunci da Musulmi ka ƙasƙan tarda kafirci da kaferai. Ya rabb!

 16. Mahmud yahya says:

  Allah ka kara karfafa addinin musulunci da musulmai na duniya baki 1.

 17. Auwal mai sanaa says:

  Allah yakara bamu zaman lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You may use these HTML tags and attributes: <a href="" title=""> <abbr title=""> <acronym title=""> <b> <blockquote cite=""> <cite> <code> <del datetime=""> <em> <i> <q cite=""> <strike> <strong>